PLAY PODCASTS
Yadda sare itace a Nijar ke haifar da koma baya wajen samun amfanin gona

Yadda sare itace a Nijar ke haifar da koma baya wajen samun amfanin gona

Shirin, ‘Muhallinka Rayuwarka a wannan makon ya yi duba ne kan yadda ake samu canjin yanayi ta hanyar saran icen "Gawo" barkatai daga Makiyaya da su kansu Manoman, wanda ake ganin ke haifar da koma baya wajen samun yalawar abinci kamar, bakamar yadda ak…

Muhallinka Rayuwarka · RFI Hausa

April 4, 202620m 5s

Audio is streamed directly from the publisher (audio.audiomeans.fr) as published in their RSS feed. Play Podcasts does not host this file. Rights-holders can request removal through the copyright & takedown page.

Show Notes

Shirin, ‘Muhallinka Rayuwarka a wannan makon ya yi duba ne kan yadda ake samu canjin yanayi ta hanyar saran icen "Gawo" barkatai daga Makiyaya da su kansu Manoman, wanda ake ganin ke haifar da koma baya wajen samun yalawar abinci kamar, bakamar yadda aka saba ba a shekarun baya a cikin gonaki na Jamhuriyar Nijar.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Michael Kuduson..........

Topics

Muhalli