PLAY PODCASTS
Yadda damunar bana tazo da tasgaro ga manoma a wasu jihohin Arewacin Najeriya

Yadda damunar bana tazo da tasgaro ga manoma a wasu jihohin Arewacin Najeriya

A wannan makon, shirin Muhallinka Rayuwarka tare da Micheal Kuduson yayi duba ne kan yadda damunar bana tazo da tasgaro ga manoma a wasu daga cikin jihohin Arewacin Najeriya musamman jihar Kano duba da cewa har zuwa wannan lokaci wasu ba su kai ga yin…

Muhallinka Rayuwarka · RFI Hausa

August 23, 202520m 0s

Audio is streamed directly from the publisher (audio.audiomeans.fr) as published in their RSS feed. Play Podcasts does not host this file. Rights-holders can request removal through the copyright & takedown page.

Show Notes

A wannan makon, shirin Muhallinka Rayuwarka tare da Micheal Kuduson  yayi duba ne kan yadda damunar bana tazo da tasgaro ga manoma a wasu daga cikin jihohin Arewacin Najeriya musamman jihar Kano duba da cewa har  zuwa wannan lokaci wasu ba su kai ga yin noma ba, ko kuma ba su jima da farawa ba.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin......

Topics

Najeriya