PLAY PODCASTS
Shirin gwamnatin Jigawa na farfado da noman yankin Sahara a jihar

Shirin gwamnatin Jigawa na farfado da noman yankin Sahara a jihar

Tun a karshen watan Fabrairun wannan shekara da muke ciki, wato shekarar 2025, gwamnatin jihar Jigawa ta kaddamar da shirin noman na yankin sahara karamar hukumar Maigatari dake masarautar Gumel. A jawabin da ya gabatar a yayin kaddamar da shirin, g…

Muhallinka Rayuwarka · RFI Hausa

July 19, 202520m 0s

Audio is streamed directly from the publisher (audio.audiomeans.fr) as published in their RSS feed. Play Podcasts does not host this file. Rights-holders can request removal through the copyright & takedown page.

Show Notes

Tun a karshen watan Fabrairun wannan shekara da muke ciki, wato shekarar 2025, gwamnatin jihar Jigawa ta  kaddamar da shirin noman na yankin sahara karamar hukumar Maigatari dake masarautar Gumel.

A  jawabin da ya gabatar a yayin kaddamar da shirin, gwamnan jihar, Umar Namadi ya ce an kirkiro shirin ne don bunkasa noma da samar da abinci da ayyukan yi da kuma rage kwararar mutane daga kauye zuwa birane.

Topics

Jigawa