PLAY PODCASTS
Rashin fitar shuka ya zame wa wasu manoma ƙalubale a Jamhuriyar Nijar

Rashin fitar shuka ya zame wa wasu manoma ƙalubale a Jamhuriyar Nijar

Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na wannan makon tare da Michael Kuduson, ya tattauna a kan rashin fitar shuka a farkon daminar bana, lamarin da ya zame wa manoma ƙalubale babba a Jamhuriyar Nijar, matsalar da suka fara fuskanta tun daga farkon daminar ban…

Muhallinka Rayuwarka · RFI Hausa

August 16, 202520m 40s

Audio is streamed directly from the publisher (audio.audiomeans.fr) as published in their RSS feed. Play Podcasts does not host this file. Rights-holders can request removal through the copyright & takedown page.

Show Notes

Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na wannan makon tare da Michael Kuduson, ya tattauna a kan rashin fitar shuka a farkon daminar bana, lamarin da ya zame wa manoma ƙalubale babba a Jamhuriyar Nijar, matsalar da suka fara fuskanta tun daga farkon daminar bana.

Topics

NomaKarancin AbinciNijar