PLAY PODCASTS
Ƙorafin makiyaya a Jigawa kan yadda ake saida filayen kiwo

Ƙorafin makiyaya a Jigawa kan yadda ake saida filayen kiwo

Shirin ‘Muhallinka Rayuwarka’ a wannan makon ya mayar da hankali ne kan wata matsala da ta kunno kai tsakanin makiyaya da manoma a yankin ƙananan hukuomin Guri da Kiri Kasamma da kuma Kaugama na jihar Jigawa a Arewacin Najeriya, inda Fulani makiyaya suk…

Muhallinka Rayuwarka · RFI Hausa

September 20, 202520m 0s

Audio is streamed directly from the publisher (audio.audiomeans.fr) as published in their RSS feed. Play Podcasts does not host this file. Rights-holders can request removal through the copyright & takedown page.

Show Notes

Shirin ‘Muhallinka Rayuwarka’ a wannan makon ya mayar da hankali ne kan wata matsala da ta kunno kai tsakanin makiyaya da manoma a yankin ƙananan hukuomin Guri da Kiri Kasamma da kuma Kaugama na jihar Jigawa a Arewacin Najeriya, inda Fulani makiyaya suka koka kan yadda aka salwantar da wuraren kiwon dabbobinsu da wurin shayar da su.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Michael Kuduson...........

Topics

Muhalli