PLAY PODCASTS
Masana game da fallen da ke bai wa ɗan Adam kariya daga sinadaran hasken rana

Masana game da fallen da ke bai wa ɗan Adam kariya daga sinadaran hasken rana

A wannan makon, shirin zai mayar da hankali ne akan wani rahoton da masana suka fitar, wanda ke nuna cewa fallen nan ko shimfidar da ke bai wa ɗan Adam kariya daga wasu sinadaran hasken rana masu haɗari, da ake kira Ozone Layer, wanda kafin yanzu ake ba…

Muhallinka Rayuwarka · RFI Hausa

October 19, 202520m 29s

Audio is streamed directly from the publisher (audio.audiomeans.fr) as published in their RSS feed. Play Podcasts does not host this file. Rights-holders can request removal through the copyright & takedown page.

Show Notes

A wannan makon, shirin zai mayar da hankali ne akan wani rahoton da masana suka fitar, wanda ke nuna cewa fallen nan ko shimfidar da ke bai wa ɗan Adam kariya daga wasu sinadaran hasken rana masu haɗari, da ake kira Ozone Layer, wanda kafin yanzu ake bayyana damuwa a game da lalacewar da ya fara yi, sakamakon ayyukan da ɗan Adam ke aiwatarwa ya fara gyaruwa. Sai ku biyo mu domin za mu tattaunawa da masana, shehunnan malamai akan wannan maudu’i.

Latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin 'MUHALLINKA RAYUWARKA' tare da Michael Kuduson.......

Topics

Muhalli