
Barazanar wutar daji da ke lakume gonakai a Jamhuriyar Nijar
A cikin wannan shirin ,za mu leko Jamhuriyar Nijar inda a duk shekara ake fuskantar barazanar wutar daji da ke lakume gonakai da cimaka. Hukumomin Nijar sun dau matakai domin kawo karshen wannan al'amari da manoma da kuma jama'a ke kuka a kai.
Muhallinka Rayuwarka · RFI Hausa
November 1, 202520m 1s
Audio is streamed directly from the publisher (audio.audiomeans.fr) as published in their RSS feed. Play Podcasts does not host this file. Rights-holders can request removal through the copyright & takedown page.
Show Notes
A cikin wannan shirin ,za mu leko Jamhuriyar Nijar inda a duk shekara ake fuskantar barazanar wutar daji da ke lakume gonakai da cimaka.
Hukumomin Nijar sun dau matakai domin kawo karshen wannan al'amari da manoma da kuma jama'a ke kuka a kai.
Topics
NijarNoma